Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2009-02-07 20:58:14    
Kasar Sin zai ba da taimakon gina makarantu biyu a kauyukan kasar Mali

cri

Ran 6 ga wata, bisa labarin da kafofin watsa labaru na kasar Mali suka bayar, an ce a wannan rana, Mr. Zhang Guoqing jakaddan kasar Sin da ke kasar Mali da jami'in kula da gidajen kwana, da harkokin kasa da gina birane na kasar Mali sun daddale kundin wanda ya shafe kasar Sin ba da taimakon gina makarantu biyu a kauyukan kasar Mali.

Bisa labarin da muka samu, an ce, za a kafa wani makaranta inda za a koyar da ilmin daji da ciyar da dabbobi a birnin Mopti, da wani makaranta inda za a koyar da ilmin noma a birnin Sikasso. Yawan kudin da za a kashe domin gina wadannan makarantu biyu zai kai kusan dolar Amurka miliyan daya.

Jama'in kasar Mali ya nuna cewa, wadannan makarantu biyu za su gabatar da dama ga yara na kasar Mali wajen koyon ilmi na yau da kullum da sauran fasahohi. [Musa Guo]