Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-11-08 17:00:37    
Ya kamata kasashen Sin da Amurka su kara hadin gwiwarsu don ciyar da aikin kiyaye ikon mallakar ilmi gaba

cri
A ranar 7 ga wata, mai ba da taimako ga ministan kasuwanci na kasar Sin Chong Quan ya bayyana a nan birnin Beijing cewa, yanzu ya kamata kasashen Sin da Amurka su karfafa hadin gwiwarsu kan ciyar da aikin kiyaye ikon mallakar ilmi gaba.

A gun shawarwarin zagayen tebur a karo na 7 game da ikon mallakar ilmi na jakadar kasar Amurka da ke kasar Sin, Mr. Chong Quan ya ce, domin magance matsalar kudi da ke yaduwa a dukkan duniya, ya kamata kasashen Sin da Amurka su karfafa hadin gwiwarsu a fannin ikon mallakar ilmi, don kara matsayin kiyaye ikon mallakar ilmi, da kuma sa kaimi ga yin cudanya da yada fasahohi, ta yadda za su bayar da taimako kan bunkasuwar dangantakar tattalin arziki da ciniki a tsakanin kasashen biyu. (Bilkisu)