Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-10-30 10:04:43    
Shugaban zaunannen kwamitin wakilan jama'ar kasar Sin Wu Bangguo zai kai ziyarar a kasashen Afrika guda biyar

cri
Daga ran 3 zuwa 15 ga watan Nuwamba, shugaban zaunannen kwamitin wakilan jama?ar kasar Sin Wu Bangguo zai kai ziyarar sada zumunta a kasashen Algeria, Gabon, Ethiopia, Madagascar, da Seychelles, kuma zai ziyarci kwamitin kasashen Afrika wanda hedkwatarsa take a Addis Ababa babban birnin kasar Ethiopia. Mr. Wu Bangguo zai kai ziyara a wadannan kasashe biyar ne bisa gayyatar shugaban majalisar dokoki ta kasar Algeria Abdelaziz Ziari, da shugaban majalisar dokoki ta kasar Gabon Guy Nzouba Ndama, da shugaban majalisar wakilan jama?ar kasar Ethiopia Teshome Toga da shugaban majalisar dokoki ta kasar Eyhiopia Degefi Bula, da shugaban majalisar dokoki da na majalisar dattijai ta kasar Madagascar Jacques Sylla da shugaban majalisar wakilai ta kasar Madagascar Yvan Randriasandratriniony, da kuma shugaban majalisar dokoki ta kasar Seychelles.(Asabe)