Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-10-01 17:35:43    
Jaridar People Daily ta ba da bayanin adita domin taya murnar cika shekaru 59 da kafuwar Jamhuriyar Jama'ar Sin

cri
Ran 1 ga watan Oktoba, jaridar People Daily da ta fi muhimmanci a kasar Sin ta ba da bayanin adita domin taya murnar cika shekaru 59 da kafuwar Jamhuriyar Jama'ar Sin.

Bayanin ya ce, shekarar bana shekara ce mai muhimmanci a cikin tarihin bunkasuwar sabuwar kasar Sin. Tattalin arzikin Sin yana bunkasa cikin sauri kuma cikin hali mai dorewa a gaban kalubale da wahaloli. Sha'anonin zaman al'umma daban daban suna kuma cigaba yadda ya kamata. Nasarar gudanar da wasannin Olympic na Beijing da na nakasassu na Beijing ta cimma burin jama'ar Sin na shekaru dari, kuma duniya za ta kara fahimtar kasar Sin yayin da kasar Sin ta kara hada kanta da sauran kasashen duniya.(Fatima)