Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-09-27 17:45:32    
Dan sama-jannati na kasar Sin ya gudanar da ayyuka a waje da kumbo cikin nasara

cri

Yau 27 ga wata da yamma, da misalin karfe 4 da minti 58, dan sama-jannati na kasar Sin, Mr.Zhai Zhigang ya kammala ayyukan da ya gudanar da waje da kumbo, kuma ya koma cikin kumbo daga sararin samaniya, wannan kuma ya nuna cewa, karo na farko ne dan sama-jannati na kasar Sin sun cimma nasarar gudanar da harkoki a waje da kumbo.

Kafin ya koma cikin kumbo, Zhai Zhigang yi minti kimanin 20 yana gudanar da ayyuka a waje da kumbo cikin suturar musamman da Sin ta kirkiro da kanta, kuma ya karbi samfuran gwaje-gwaje da aka sanya a waje da kumbo.

Masana suna ganin cewa, wannan ya nuna cewa, Sin ta sami babban cigaba a wajen gina dakin gwaje-gwaje a sararin samaniya.(Lubabatu)