Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-09-15 17:37:07    
Gasar wasannin Olympics ta nakasassu ta Beijing za ta ba da tasiri sosai ga cigaban sha'anin nakasassu

cri
A ran 15 ga wata, Feng Jianzhong, mataimakin shugaban babbar hukumar wasannin motsa jiki ta kasar Sin kuma mataimakin shugaban tawagar 'yan wasa ta kasar Sin ta wasannin Olympics na nakasassu na Beijing na shekara ta 2008 ya bayyana cewa, gasar wasannin Olympics ta nakasassu ta Beijing za ta ba da tasiri sosai ga cigaban sha'anin nakasassu.

Lokacin da Mr. Feng ke zantawa da manema labarai a babbar cibiyar watsa labarai ta wasannin Olympics na nakasassu na Beijing, ya ce, gasar ta kara cudanyar aminci da ke tsakanin 'yan wasa nakasassu na kasashe da yankuna daban daban, da inganta tuntubar juna tsakanin kungiyoyin wasannin motsa jiki na nakasassu na kasa da kasa, da habaka rawar da wasannin motsa jiki na nakasassu na kasar Sin ke takawa a duk duniya, da kuma nuna kyakkyawan halin da kasar Sin ke ciki wajen ba da tabbaci ga hakkin bil Adam.(Kande Gao)