Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-09-13 21:04:59    
Adekunle Adesoji, maguji na kasar Nijeriya

cri

Ran 10 ga wata, a cikin gasar wasannin Olympic ta nakasassu da ake yi a nan Beijing, Adekunle Adesoji, maguji na kasar Nijeriya, wanda shi ne zakara ne a gasar wasannin Olympic ta nakasassu ta Athens yau da shekaru 4 da suka wuce, ya kuma karya matsayin bajimta na duniya a daidai wancan lokaci, ya zama ta biyu a cikin gasar gudu ta mita 100 a aji na T12.

Bayan gasar, ya yi zantawa da wakiliyarmu Tasallah a filin wasa na kasar Sin, wato the Bird's Nest a Turance, inda ya ce, ya ji rauni kadan a wannan rana da safe, shi ya sa bai nuna iyakacin karfinsa ba, amma samun lambar azurfa ya yi kyau. Ya kuma yi addu'a cewa, zai sami sauki kafin ran 14 ga wata, saboda a ran 14 ga wata, zai shiga gasar gudu ta mita 200.(Tasallah)