Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-09-13 16:26:16    
Labaran gasar wasannin Olympic ta nakasassu ta Beijing na ranar 12 da 13

cri

Ran 12 ga wata, rana ta 6 da soma gasar wasannin Olympics ta nakasassu ta Beijing, an fitar da lambobin zinariya 53, tawagar kasar Sin ta samu guda hudu daga cikin su. A halin yanzu dai, tawagar kasar Sin ta zama matsayi na farko bisa lambobin zinariya 37, da dukkan lambobi 109 da ta samu, tawagar kasar Ingila ta zama ta biyu bisa lambobin zinariya 33 da ta samu, kasar Amurka ta samu lambobin zinariya 23, sabo da haka, ta zama matsayi na uku.

A ran 13 ga wata, za a fitar da lambobin zinariya 49 a gasar wasannin Olympics ta nakasassu ta Beijing.(Danladi)