Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-09-11 19:45:36    
Jami'an hukumar Olympics ta kasar Afirka ta kudu sun ce, gasar wasannin Olympics ta nakasassu ta Beijing tana da kayatarwa

cri

Tun bayan da aka bude gasar wasannin Olympics ta nakasassu ta Beijing, aikin tsara shiri da kuma maki mai kyau da 'yan wasa suka samu a gun gasar sun burge jamia'an hukumar Olympics ta kasar Afirka ta kudu sosai, a ganin wadannan jami'ai, gasar wasannin Olympics ta Beijing tana da kayatarwa.

Mataimakin shugaba na biyu na hukumar Olympics ta kasar Afirka ta kudu Mr. Mark Alexander, wanda ya shiga gasar wasannin Olympics tare da tawagarsa, ya bayyana cewa, a ko wace rana, yana mai da hankali sosai kan halin da ake ciki na gasar wasannin Olympics ta nakasassu ta Beijing, wadannan gasanni suna da kayatarwa sosai. Gwamnatin kasar Sin tana mai da hankali sosai kan gasar wasannin Olympics ta nakasassu ta Beijing daidai kamar yadda ta yi a gasar wasannin Olympics ta Beijing.

Ban da shi kuma, mamban hukumar Olympics ta kasar Afirka ta kudu Mr. Dave Van Der Merwe shi ma ya yaba wa gasar wasannin Olympics ta nakasassu ta Beijing.(Danladi)