Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-09-07 17:08:20    
Kafofin watsa labaru da jama'ar ketare sun yaba wa bikin bude gasar wasannin Olympics ta nakasassu ta Beijing

cri

An shirya bikin bude gasar wasannin Olympics ta nakasassu ta Beijing ta shekarar 2008 a ran 6 ga wata da dare a filin wasa na 'birds nest' mai siffar gidan tsuntsaye na kasar Sin. Kafofin watsa labaru na kasa da kasa sun bayar da labarai game da hakan, suna ganin cewa, bikin bude gasar wasannin Olympics ta nakasassu ta Beijing yana da kayatarwa sosai kamar yadda bikin bude gasar wasannin Olympics ta Beijing da aka gudanar.

Gidan rediyon kasar Masar, da kuma kafofin watsa labaru na Afirka ta kudu, da Angola, da BBC ta kasar Ingila, da AP ta kasar Amurka, da EFE ta kasar Spain da jami'ansu sun yabawa bikin bude gasar wasannin Olympics ta nakasassu ta Beijing.(Danladi)