Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-09-02 11:18:19    
Ana mika wutar wasannin Olympic ta nakasassu a biranen Nanjing da Qingdao

cri

Yau 2 ga wata, ana cigaba da mika wutar wasannin Olympic ta nakasassu a kasar Sin bisa hanyoyi biyu, wato "Sin ta gargajiya" da kuma "Sin ta zamani", kuma biranen da za a ratsa yau su ne Nanjing da kuma Qingdao.

Tsawon hanyar da za a bi wajen mika wutar a birnin Nanjing ya kai kilomita 3, kuma gaba daya mutane 60, ciki har da nakasassu 9, za su mika wutar a birnin.

Sa'an nan, tsawon hanyar da za a bi wajen mika wutar a birnin Qingdao ya kai kilomita 4.25, ciki har da kilomita 1 da za a bi a kan teku, kuma mutane 70 za su shiga aikin mika wutar a birnin.(Lubabatu)