Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-08-28 14:13:31    
An yi bikin kunna wutar yorar ta wasannin Olympic na nakasassu na Beijing a wurin Tian Tan

cri

A ran 28 ga wata da safe, an yi bikin kunna wutar yola ta wasannin Olympic na nakasassu na Beijing a wurin Tian Tan na birnin Beijing. Firayim ministan kasar Sin Wen Jiabao, da mataimakin shugaban kasar Sin Xi Jinping, da shugaban kwamitin shirya wasannin Olympic na nakasassu na Beijing Liu Qi, da kuma shugaban kwamitin shirya wasannin Olympic na nakasassu na duniya Philip Craven sun halarci wannan bikin.

Daga ran 28 ga watan Agusta, za a mika wutar wasannin Olympic na nakasassu na Beijing ta hanyoyi biyu wato hanyar zamani da ta al'adu, za a shafe kwanaki 10 ana mika wutar a birane 11 dake cikin larduna 11 na kasar Sin.(Asabe)