Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-08-27 17:03:06    
An kafa tawagar yan wasa ta nakasassu ta Macao na gasar wasannin Olympic ta nakasassu ta Beijing

cri
An kafa tawagar yan wasa nakasassu na Macao da za ta shiga gasar wasannin Olympic ta nakasassu ta Beijing na shekarar 2008, a ran 31 ga wata, za ta tashi zuwa birnin Beijing.

Kwanakin nan, gwamnan yankin musamman na Macao Edmund Ho Hau wah ya shirya bikin aikawa da tawagar. Mr. Edmund Ho Hau wah ya bayyana cewa, yana fatan yan wasa na nakasassu sun karfafa gwiwarsu da bin kaidar Olympic, da kuma samu sanara.

Tawagar yan wasa nakasassu ta Macao tana kunshe da mutane 8, cikin har da yan wasa guda biyu, za su shiga gasannin tsalle-tsalle da guje-guje da iyo. (Zubairu)