Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-08-26 16:18:25    
A yi kokari domin shirya gasar Olymic ta nakasassu ta Beijing a cewar Liu Qi

cri

Ran 26 ga wata, yayin da ya rage sauran kwanaki 13 a soma gasar Olympic ta nakasassu ta Beijing, a gun taron sa kaimi ga ayyukan shirya gasar Olympic ta nakasassu ta Beijing, Mr. Liu Qi shugaban kwamitin shirya wasannin Olymics na Beijing ya nuna cewa, ya kamata a yi iyakacin kokari domin shirya gasar Olympic ta nakasassu ta Beijing.

Mr. Liu Qi ya ce, yanzu, lokacin da kusan karshen ayyukan shirya gasar Olympic ta nakasassu ta Beijing, dole ne a gudanar da ayyukan mika wutar yola, da shirya bikin budewa da bikin rufewa, da ayyukan karbar membobin iyalan gasar Olympic ta nakasassu ta Beijing da sauran gaggan baki na kasashe dabam daban, da kuma mai da mutane a matsayi mafi muhimmanci, da ayyukan hidima, ta haka domin tabbatar da nasarar gasar Olympic ta nakasassu ta Beijing, da kuma gamsar da zaman alummar duniya, da 'yan wasa na kasashe dabam daban, da dukkan jama'ar kasar Sin.

A ran 6 ga watan Satumba na shekarar 2008, za a bude gasar Olympic ta nakasassu ta Beijing. 'yan wasa fiye da dubu 4 daga kasashe da yankuna kusan 150 za su shiga gasanni.