Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-08-16 16:11:33    
Hu Jintao ya kalli gasar wasan kwallon boli a tsakanin kungiyoyin mata na Sin da Amurka

cri

A ranar 15 ga wata da dare, shugaban kasar Sin Mr. Hu Jintao da uwargidansa Madam Liu Yongqing sun zo dakin wasanni na babban birnin Beijing, domin kallon gasar wasan kwallon boli a tsakanin kungiyoyin mata na Sin da Amurka tare da jama'a masu 'yan kallo da yawa.

Kungiyar mata kasar Sin ta sha kaye a hannun kungiyar mata ta kasar Amurka da ci biyu da uku.

A ran nan da dare kuma, shugaba mai girmamawa na duk rayuwa na hukumar wasannin Olympics ta duniya Mr. Samaranch shi ma ya zo wurin domin kallon wannan gasa.(Danladi)