|
 |
 |
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye | more>> |
|
 |
|
 |
|
|
 |
(GMT+08:00)
2008-08-10 17:44:56
|
Firaministan kasar Sin ya gana da shugabannin wasu kasashe
cri
Yau 10 ga wata a nan birnin Beijing, firaministan kasar Sin, Mr.Wen Jiabao ya gana da firaministan kasar Finland, Matti Vanhanen da firaministan Holland, Jan Peter Balkenende, da firaministan kasar Albania, Sali Ram Berisha da kuma tsohon firaministan kasar Jamus, Gerhard Fritz Kurt Schroder, wadanda suka zo nan birnin Beijing, domin halartar bikin fara wasannin Olympics na Beijing.(Lubabatu)
|
|
|