Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-08-07 21:19:35    
Hu Jintao ya gana da shugabannin kasashen waje da suke halartar bikin kaddamar da gasar Olympic ta Beijing

cri

A ran 7 ga wata a nan birnin Beijing, bi da bi ne, shugaban kasar Sin Hu Jintao ya gana da shugabannin kasashen Laos da Serbiya da Bilerus da Hercegovina da Brazil da East Timor da Aljeriya da Sri Lanka da Viet Nam da Koriya ta arewa da Khazakstan wadanda suke nan kasar Sin domin halartar bikin kaddamar da gasar Olympic ta karo na 29, inda Mr. Hu ya yi maharbin zuwansu, kuma suka yi musayar ra'ayoyinsu kan dangantakar da ke tsakanin kasar Sin da wadannan kasashe da batutuwan da suke jawo hankulansu tare da sauran muhimman batutuwan shiyya shiyya da na duk duniya.

Bi da bi ne wadannan shugabannin kasashen duniya sun bayyana cewa, suna son kara yin hadin guiwar moriyar juna irin ta sada zumunci a tsakaninsu da kasar Sin a fannoni daban daban. (Sanusi Chen)