|
 |
 |
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye | more>> |
|
 |
|
 |
|
|
 |
(GMT+08:00)
2008-08-07 19:37:46
|
Shugaban kungiyar wasannin Olympic ta Nijer ya nuna fatan alheri kan bikin bude gasar wasannin Olympic ta Beijing
cri
A jajibirin gasar wasannin Olympic ta Beijing, a ran 7 ga wata, Abdourahamane Seydou, shugaban kungiyar wasannin Olympic ta kasar Nijer kuma ministan kula da harkokin matasa da wasannin motsa jiki na kasar Nijer ya nuna fatan alheri kan bikin bude gasar wasannin Olympic ta Beijing.
A lokacin da yake zantawa da wakiliyarmu, malam Seydou ya bayyana ra'ayinsa kan bikin bude gasar wasannin Olympic ta Beijing da za a yi gobe da dare, ya nuna kyakkyawan fatan alheri ga kasar Sin da ta sami damar nuna wa jama'ar Sin da 'yan kallon da ke nan filin wasan da kuma mutanen kasashen duniya dukkan shirye-shiryen da ta tsara da hikima. (Tasallah)
|
|
|