Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-08-02 20:41:09    
Kungiyar wakilan 'yan wasanni ta kasar Nijeriya ta iso nan birnin Beijing

cri
A ranar 2 ga wata, wasu 'yan wasa daga kungiyar wakilan kasar Nijeriya, wadanda za su shiga wasannin Olympics na Beijing, sun iso nan birnin Beijing.

A tsakar wannan rana, 'yan wasa fiye da goma na kungiyar wakilan kasar Nijeriya sun isa filin jiragen sama na duniya na birnin Beijing. Kafin wannan kuma, kungiyoyin wasan kwallon kafa na maza da na mata na kasar, sun riga sun iso nan kasar Sin, don fahimtar filayen wasanni, da shirya kan gasar share fage ta wasannin Olympics, sauran 'yan wasanni na kungiyar kuma za su iso birnin Beijing daya bayan daya a 'yan kwanaki masu zuwa. (Bilkisu)