|
 |
 |
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye | more>> |
|
 |
|
 |
|
|
 |
(GMT+08:00)
2008-08-01 22:23:17
|
"Shekar tsuntsu" na iya tabbatar da mutane dubu 12 su yi amfani da wayar salula a lokaci guda
cri
A gun taron manema labarai da aka yi yau a nan birnin Beijing, Mr.Zheng Xiaoming, babban manajan sashen yanar gizo na kamfanin China Mobile, ya bayyana cewa, babban filin wasa na wasannin Olympics na Beijing wanda ake kiransa "Shekar tsuntsu" zai iya tabbatar da mutane dubu 12 su yi amfani da wayar salula a lokaci daya.(Lubabatu)
|
|
|