|
 |
 |
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye | more>> |
|
 |
|
 |
|
|
 |
(GMT+08:00)
2008-07-31 21:42:49
|
Kusoshin siyasa fiye da 80 daga kasashen ketare za su halarci bikin bude wasannin Olympics na Beijing
cri
Kakakin ma'aikatar harkokin waje ta kasar Sin Liu Jianchao ya bayyana a gun taron manema labaru da aka shirya a ranar 31 ga wata cewa, kusoshin siyasa fiye da 80 za su laharci bikin bude wasannin Olympics na Beijing.
Mr. Liu ya ce, yanzu yawan kusoshin siyasa na kasashen ketare da za su halarci bikin bude wasannin Olympics ya kai 80 zuwa 90, amma bai samu hakikanin kididdigar ba. (Bilkisu)
|
|
|