Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-07-31 17:05:58    
An fara yin aikin hidima wajen kiwon lafiya yayin da ake gudanar da wasannin Olympics

cri
Ran 31 ga wata, a gun taron manema labaru da aka yi a cibiyar watsa labaru ta wasannin Olympics na Beijing, Mr. Dai Jianping mataimakin jagoran aikin hidima na wasannin Olympics na Beijing ya ce, an riga an fara yin aikin hidima daga dukkan fannoni wajen kiwon lafiya yayin da ake gudanar da wasannin Olympics.

Bisa labarin da muka samu, an ce, yayin da ake gudanar da wasannin Olympics, an kafa tashoshin ba da agaji 157 a filaye da dakunan wasannin gasa, da dakunan horo, da dakunan da ba na gasa ba, mutane masu sa kai na aikin likita fiye da dubu 3 suna samar da aikin hidima, yawancinsu sun zo daga shahararren asibitoci da jami'o'in likitanci. Dukkansu an yi musu horaswa da gwajin tinkarar matsaloli cikin gaggawa, kuma sun cimma nasarar samar da aikin hidimar kiwon lafiya yayin da ake yin gwajin gasa na "Lucky Beijing" a shekarar bara.