Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-07-28 21:31:52    
Kasar Sin za ta yi kokari sosai domin 'yan wasan kasar Sin da ke halartar gasar wasannin Olympics ba su da rajista daya wajen yin amfani da magani mai sa kuzari

cri

Darektan hukumar yaki da magani mai sa kuzari ta kasar Sin Mr. Du Lijun ya bayyana a ran 28 ga wata a birnin Beijing cewa, kasar Sin ta riga ta dauki tsauraran matakai wajen yaki da magani mai sa kuzari, domin 'yan wasan kasar Sin da ke halartar gasar wasannin Olympics ba su da rajista daya wajen yin amfani da magani mai sa kuzari.

Mr. Du ya gabatar da cewa, kasar Sin ta inganta ayyukan yaki da magani mai sa kuzari a fannonin kebi ma'aikata, da samun sulhuntawa da dai sauranu, haka kuma kasar Sin ta kaddamar da tsauraran ka'idoji wajen yanke hukunci a cikin lokacin musamman, wato lokacin da ake shirya gasar wasannin Olympics, idan an gano wani 'dan wasa na kasa ya yi amfani da magani mai sa kuzari, to, za a hana shi shiga cikin gasanni a duk rayuwarsa, a sa'i daya kuma, kasar Sin ta inganta ayyukan binciken magani mai sa kuzari kan 'yan wasanni.(Danladi)