Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-07-28 13:37:04    
Hanyar musamman kan Olympics ta jirgin karkashin kasa na Beijing za ta dauki fasanjoji kuma fara aiki

cri

A ran 28 ga wata, hanyar musamman kan Olympics ta jirgin karkashin kasa na Beijing za ta fara yin sufurin fasanjoji a hukunce, amma mutane da ke da kati kamar masu aiki na wasannin Olympics, masu sa kai, da 'yan jarida suna iya shiga ba tare da biyan kudi ba. Kuma bayan kaddamar da bikin bude wasannin Olympics, mutane da ke da tikitin wasannin suna iya shiga ba tare da biyan kudi ba.

Hukumar zirga-zirgar jirgin karkashin kasa ta Beijing ta nuna cewa, a lokacin fara aikin za a gyara da kyautata na'urori da ayyuka wadanda suka yi wa fasanjoji hidima bisa bukata.(Zainab)