Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-07-28 11:47:05    
Jaridar People Daily ta ba da bayanin adita cewa, cimma nasarar gasar wasannin Olympic ta Beijing girmamawa da kuma aiki ne na duk jama'ar kasar Sin

cri

Jaridar People Daily da ake bugawa a ran 28 ga wata ta ba da bayanin dita mai suna 'girmamawa ne kuma aiki ne', inda aka bayyana cewa, mayar da gasar wasannin Olympic ta Beijing da gasar wasannin Olympic ta nakasassu a matsayin gagarumar gasar duniya da za ta gamsar da kasa da kasa cikin duniya da 'yan wasan kasashen duniya da kuma jama'ar duniya, wannan girmamawa da kuma aiki ne na jama'ar kasar Sin gaba daya.

A cikin bayani, an nuna cewa, cimma nasarar gasar wasannin Olympic ta Beijing yana da muhimmiyar nasaba da jama'a. Sabo da goyon bayan jama'a mai yakini da kuma halartarsu, an gudanar da aikin share fagen gasar wasannin Olympic yadda ya kamata, kuma an sami babbar yabawa daga kasa da kasa cikin duniya. Gudummowar da kowane mutum ya bayar ta kasance kyakkyawan sakamakon da aka samu yayin da share fagen gasar.

Kuma a cikin bayani an nuna cewa, za a bude gasar wasannin Olympic nan ba da dadewa ba, kamata ya yi bangarorin da abin ya shafa su kammala ayyukan share fage kafin gasar da kuma ayyukan gudanarwa lokacin gasar domin a iya samun wata gagarumar gasar wasannin Olympic mai alama bisa babban matsayi, ta yadda za a cika alkawarin da kasar Sin ta yi wa kasa da kasa cikin duniya.(Fatima)