Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-07-19 16:54:57    
Darikar kimiyya da fasaha ta kasar Sin tana gudanar da ra'ayin 'gasar wasannin Olympics ta kimiyya da fasaha' cikin yakini

cri

Kakakin ma'aikatar kimiyya da fasaha ta kasar Sin Mr. Li Chaochen ya bayyana a gun wani taron manema labari da aka shirya ran 19 ga wata a birnin Beijing cewa, tun bayan da birnin Beijing ya ci nasarar neman shirya gasar wasannin Olympics, darikar kimiyya da fasaha ta kasar Sin tana gudanar da ra'ayin 'gasar wasannin Olympics ta kimiyya da fasaha' cikin yakini, haka kuma ta samu sakamako da yawa ta hanyar yin kirkire-kirkire a fannonin kimiyya da fasaha.

Mr. Li ya ce, domin shirya gasar wasannin Olympics a matsayin wata babbar gasa da ake yin amfani da kimiyya da fasaha da yawa, darikar kimiyya da fasaha ta yi nazari kuma ta samu sakamako da yawa ta hanyar yin kirkire-kirkire a fannonin kimiyya da fasaha, bisa ga bukatar gasar wasannin Olympics. Haka kuma darikar kimiyya da fasaha ta ba da babban taimako wajen kai wa wutar yola a tsaunin Zomalanma da dai sauransu.(Danladi)