Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-08-09 20:36:21    
'Yar wasa ta Romania ta samu lambar zinariya a gun gasar wasan Judo ta mata

cri

A gun gasar wasan Judo da 'yan mata da nauyinta bai iya wuce kilogram 48 ba da aka kammala yanzu yanzu, 'yar wasa ta kasar Romania Dumitru Alina Alexandra ta lashe Yanet Bermoy, 'yar wasa ta kasar Cuba ta samu lambar zinariya. Sabo da haka, Yanet Bermoy ta samu lambar azurfa. Pareto Paula Belen, 'yar wasa ta kasar Argentina da Tani Ryoko, 'yar wasa ta kasar Japan su biyu sun samu lambobin tagulla tare. (Sanusi Chen)