Wasu daga cikin na’urorin da aka baje a babban taron masana’antun kere-kere na kasa da kasa na shekarar 2021
2021-11-24 17:00:36 CRI
Wasu daga cikin na’urorin da aka baje a babban taron masana’antun kere-kere na kasa da kasa na shekarar 2021 da aka shirya a kwanakin baya a birnin Hefei na lardin Anhui na kasar Sin. (Maryam)