logo

HAUSA

Du Yue, wanda ya gane wa idonsa ci gaban huldar da ke tsakanin Sin da UNESCO

2021-11-03 16:02:45 CRI

 

Du Yue, wanda ya gane wa idonsa ci gaban huldar da ke tsakanin Sin da UNESCO_fororder___172.100.100.3_temp_9500033_1_9500033_1_6016_a02f6b62-3f99-4f19-9e68-549f93e79958

Bana ake cika shekaru 50 da dawowa da jamhuriyar jamaar kasar Sin MDD. A yayin da kasar Sin ke kara taka rawa a harkokin duniya, karin Sinawa ma na kama aiki da hukumomin MDD, wadanda suke samar da gudummawarsu wajen ganin ci gaban kasa da kasa bisa dandalin MDD, kuma malam Du Yue na daya daga cikinsu. A biyo mu cikin shirin, don jin karin haske. (Lubabatu)