logo

HAUSA

Basiniya dake jinyar mutane ta fasahohin likitanci na gargajiya a kasar Zimbabwe

2021-10-22 13:21:40 CMG

Basiniya dake jinyar mutane ta fasahohin likitanci na gargajiya a kasar Zimbabwe_fororder_1

Basiniya dake jinyar mutane ta fasahohin likitanci na gargajiya a kasar Zimbabwe_fororder_3

Yau ranar 22 ga watan Oktoba, rana ce ta aikin likitanci da magungunan gargajiya na duniya, don haka a yau bari mu saurari labarin wata ‘yar kasar Sin dake jinyar mutane ta amfani da fasahohin likitancin gargajiya a kasar Zimbabwe.

Bello