Dalibai sun koma makarantu a kasar Masar don cigaba da karatunsu
2021-10-13 10:55:18 CRI
Dalibai sun koma makarantu a kasar Masar don cigaba da karatunsu bayan shafe fiye da shekara guda basu zuwa makarantun a sakamakon cutar COVID-19.