logo

HAUSA

Wadanda suke iya kokarin ba da kariya ga tsuntsaye

2021-10-08 14:48:12 CRI

Wadanda suke iya kokarin ba da kariya ga tsuntsaye_fororder_微信图片_20211008144610

Kasar Sin na daga cikin kasashen duniya da suka fi yawan nau'o'in halittu mabambanta, ciki har da dabbobi, da tsirrai, da ma sauran halittu iri iri. Mabambantan halittu na matukar taimakawa ga rayuwar dan Adam, don haka ne, kiyaye su ma ya kasance aiki mai matukar muhimmanci. A kasance tare mu cikin shirin Allah Daya Gari Bamban don jin karin haske.