logo

HAUSA

Kasar Sin za ta fitar da takardar bayani kan gwagwarmayarta na samun ci gaba

2021-09-27 11:13:25 CRI

Kasar Sin za ta fitar da takardar bayani kan gwagwarmayarta na samun ci gaba_fororder_0927China-Fa'iza

Ofishin yada labarai na majalisar gudanarwar kasar Sin zai fitar da wata takardar bayani mai taken “Gwagwarmayar Kasar Sin na Kafa Al’umma Mai Wadata ta Kowacce Fuska” da misalin karfe 10 na safiyar gobe Talata, inda daga bisani za a gudanar da taron manema labarai a ofishin. (Fa’iza Mustapha)