’Yan sama jannatin dake cikin jirgin Shenzhou-12 sun dawo cikin koshin lafiya
2021-09-17 16:39:32 CRI
'Yan sama jannati da suka hada da Nie Haisheng da Liu Boming da Tang Hongbo, sun fito daga jirgin sama jannati na Shenzhou-12, kuma dukkansu suna cikin koshin lafiya. (Fa’iza Mustapha)‘Yan sama jannati da suka hada da Nie Haisheng da Liu Boming da Tang Hongbo, sun fito daga jirgin sama jannati na Shenzhou-12, kuma dukkansu suna cikin koshin lafiya. (Fa’iza Mustapha)