logo

HAUSA

Giwayen da suka doshi arewa sun koma muhallinsu na ainihi

2021-09-03 15:00:20 CRI

Giwayen da suka doshi arewa sun koma muhallinsu na ainihi_fororder_f44d30758a592281a8c220

Wasu giwaye sama da 10 da suka bar muhallinsu a watan Afrilun wannan shekara suka doshi arewa a lardin Yunnan da ke kudu maso yammacin kasar Sin, sun yi matukar daukar hankalin alummar kasar Sin har da na duniya baki daya a kwanan baya, amma a watan da ya gabata, giwayen sun kama hanyar koma muhallansu.

A kasance tare da mu a shirin Allah Daya Gari Bamban don jin karin haske.(Lubabatu)