logo

HAUSA

Labarin wani saurayin kasar Sin, wanda ke gudanar da aikin injiniya a Najeriya

2021-08-13 20:12:52 CMG

Labarin wani saurayin kasar Sin, wanda ke gudanar da aikin injiniya a Najeriya_fororder_du

A cikin shirinmu na yau, za ku saurari labarin wani saurayin kasar Sin, wanda ke gudanar da aikin injiniya a tarayyar Najeriya.

Sunan saurayin shi ne Du Zhenzhen. An haife shi ne a ranar 1 ga watan Janairun shekarar 1990 a kasar Sin. Yanzu yana aiki a matsayin wani injiniya mai gudanar da aikin gini a kasashen waje na kamfanin CCECC, kana ya riga ya kwashe fiye da shekaru 8 yana aiki a Najeriya.

Bello