logo

HAUSA

Xi ya taya Nguyen Xuan Phuc murnar sake lashe zaben shugaban kasar Vietnam

2021-07-26 19:19:08 CRI

Yau Litinin, shugaban kasar Sin Xi Jinping ya aika sakon taya murna ga Nguyen Xuan Phuc, bisa sake lashe babban zaben shugabancin kasar Vietnam. (Maryam)