logo

HAUSA

Ministan harkokin wajen kasar Sin zai halarci taron dandalin zaman lafiya na duniya karo na 9

2021-07-02 20:40:37 CRI

Ministan harkokin wajen kasar Sin zai halarci taron dandalin zaman lafiya na duniya karo na 9_fororder_src=http___images.china.cn_attachement_jpg_site1000_20140308_7427ea210d021484f70b28&refer=http___images.china

Mai magana da yawun ma’aikatar harkokin wajen kasar Sin Wang Wenbin, ya bayyan Jumma’ar nan cewa, mamban majalisar gudanarwar kasar Sin kana ministan harkokin wajen kasar Wang Yi, zai halarci bikin bude taron dandalin zaman lafiya na duniya karo na 9 tare da gabatar da jawabi.

Taron da zai gudana daga gobe Asabar 3 zuwa 4 ga watan Yuli, zai a yi shi ne a jami’ar Tsinghua dake nan birnin Beijing, fadar mulkin kasar Sin.(Ibrahim)

Ibrahim