Abincin Salad da ke kunshe da wasu tsutsotsi da kwaci a ciki
2021-06-17 10:20:33 CRI
Abincin Salad da wani kuku dan kasar Faransa ya hada, wanda ke kunshe da wasu tsutsotsi da kwaci a ciki. Wannan nau’in abinci ya samu karbuwa daga wasu masu sayayya. Hukumar kula da ingancin abinci ta Turai ta amince a sayar da wadannan tsutsotsi a kasuwa a watan Mayun bana.