Yadda ake aikin gina tashar samar da wutar lantarki ta karfin iska a birnin Zhanatas
2021-06-16 16:39:26 CRI
Yadda ake aikin gina tashar samar da wutar lantarki ta karfin iska a birnin Zhanatas dake kudancin kasar Kazakhstan. Tashar samar da wutar lantarki ta kafin iska mafi girma a yankin tsakiyar Asiya baki daya. (Maryam)