logo

HAUSA

Kayan karau na “Jing Tai Lan”

2021-05-21 20:20:58 CRI

Kayan karau na “Jing Tai Lan”_fororder_jintailan

“Jing Tai Lan” wani nau’in kayan karau ne, amma ba kamar kayan karau din da muke yin amfani da shi a zaman yau da kullum ba, kayan karau na “Jing Tai Lan” na dauke da wasu zane-zane masu kyan gani, kana fasahar sarrafa kayan na da matukar sarkakiya. Hakan ya sa farashin kayan ya zama mai matukar tsada. Don haka a zamanin da an fi samun wannan nau’in kaya a gidan sarakuna na kasar Sin.

Bello