logo

HAUSA

Al'ummomi daban-daban na jin dadin rayuwa a jihar Xinjiang

2021-04-07 08:47:03 CRI

图片默认标题_fororder_1

图片默认标题_fororder_2

图片默认标题_fororder_3

图片默认标题_fororder_4

图片默认标题_fororder_5

Jihar Xinjiang ta kasar Sin tana kunshe da al’ummomi daban-daban, ciki har da ‘yan kabilar Uygur, da Kazakh, da Hui, da Kyrgyz, da Tajiki, da Xibo da Uzbek, da Tatar da sauransu. Duk wadannan al’ummomi suna jin dadin rayuwa, da mu’amala da juna yadda ya kamata, wato suna zama tamkar tsintsiya madaurinki daya. Hakan ya taimaka sosai ga ci gaban harkoki daban-daban a jihar ta Xinjiang.(Murtala Zhang)