logo

HAUSA

Hungary ta samarwa alluran riga-kafin COVID-19 kirar kamfanin SINOPHARM lasisin GMP na EU

2021-04-07 16:15:44 CRI

Hungary ta samarwa alluran riga-kafin COVID-19 kirar kamfanin SINOPHARM lasisin GMP na EU_fororder_新冠疫苗

Kwanan nan ne, rahotanni daga tashar intanet ta wata mujallar Amurka mai suna Pharmaceutical Technology suka ruwaito cewa, cibiyar ilimin harhada magunguna da nazarin abinci mai gina jiki ta kasar Hungary, ta samar da lasisin GMP na kungiyar tarayyar Turai, wato lasisin dake shaida amincin magani ga alluran riga-kafin cutar mashako ta COVID-19, wadda kamfanin SINOPHARM na kasar Sin ya samar, al’amarin da zai kara karfin takarar alluran rigakafin kasar Sin a kasuwar EU. (Murtala Zhang)