logo

HAUSA

Bikin gargajiyar al'ummar Sinawa da ake kira Qingming

2021-04-02 16:07:48 CRI

A kimanin ranar 4 zuwa 5 ga watan Afrilun kowace shekara, al’ummar Sinawa su kan gudanar da bikin gargajiyarsu da ake kira Qingming, wato bikin tunawa da magabatan da suka riga mu gidan gaskiya, wanda kuma ya kasance daya daga cikin muhimman bukukuwan gargajiya na kasar Sin. Shin wadanne abubuwa ne bikin ya kunsa? Ku kasance tare da mu cikin shirin Allah Daya Gari Bamban, don jin karin bayani.(Lubabatu)

Bikin gargajiyar al'ummar Sinawa da ake kira Qingming_fororder_b083fe96faac1a4d47b944