Mazaunen birnin Shenzhen da dama suka yi tafiye tafiye zuwa wuraren yawon shakatawa don yin wasan filfilo
2021-03-21 12:31:18 CRI
A karshen mako, an samu dumi a birnin Shenzhen na kasar Sin, inda mazaunen birnin da dama suka yi tafiye tafiye zuwa wuraren yawon shakatawa don yin wasan filfilo.