logo

HAUSA

Xi ya aika sakon murnar ranar ’yancin kan kasa ga takwaransa na kasar Brunei

2021-02-23 15:52:48 CRI

Yau Talata, shugaban kasar Sin Xi Jinping ya aika sakon taya murnar cika shekaru 37 da samun ’yancin kan kasa ga takwaran aikinsa na kasar Brunei, Haji Hassanal Bolkiah, ta wayar tarho. (Maryam Yang)