logo

HAUSA

Samar da manufofi masu dacewa

2021-02-23 15:40:05 CRI

Samar da manufofi masu dacewa_fororder_xun-1    Samar da manufofi masu dacewa_fororder_xun-2

 

Xun Zi, wani shahararren masani ne, wanda ya rayu tsakanin shekarar 313 da ta 238 kafin haihuwar Annabi Isa. Ya taba rubuta cewa, “Idan mai ikon mulki ya samar da manufofi masu dacewa, jama’a da mutane masu kwarewa za su bi manufofin sosai.”

Samar da manufofi masu dacewa_fororder_xun-4    Samar da manufofi masu dacewa_fororder_xun-3

A nasa bangare, shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya taba tsamo wannan magana a cikin jawabinsa, don bayyana niyyarsa ta tsayawa kan turbar raya kasa mai dacewa da jama’ar kasar Sin suka zaba. (Bello Wang)

Bello