logo

HAUSA

Wasu sabbin sojoji mata sun dauki hotuna domin murnar sabuwar shekara bisa kalandar gargajiyar kasar Sin

2021-02-22 09:50:49 CRI

Bisa kalandar gargajiyar kasar Sin, yanzu an shiga shekara ta Saniya. A yayin bikin murnar sabuwar shekarar, wata rundunar soja dake yankin Xinjiang ta tsara wani shirin daukar hotuna. Bisa shirin, wasu sabbin sojoji, ciki har da sojoji mata wadanda aka dauke su yau kimanin watanni 5 da suka gabata, sun aikawa iyalansu hotunan da suka dauka, don ganin yadda suke jin dadin zama a sansanin soja. (Sanusi Chen)

Wasu sabbin sojoji mata sun dauki hotuna domin murnar sabuwar shekara bisa kalandar gargajiyar kasar Sin_fororder_1

Wasu sabbin sojoji mata sun dauki hotuna domin murnar sabuwar shekara bisa kalandar gargajiyar kasar Sin_fororder_2

Wasu sabbin sojoji mata sun dauki hotuna domin murnar sabuwar shekara bisa kalandar gargajiyar kasar Sin_fororder_3

Wasu sabbin sojoji mata sun dauki hotuna domin murnar sabuwar shekara bisa kalandar gargajiyar kasar Sin_fororder_4