logo

HAUSA

Mutum-mutumin da ake sarrafawa daga nesa mai suna Cira 03

2021-01-25 09:21:48 CRI

Mutum-mutumin da ake sarrafawa daga nesa mai suna Cira 03_fororder_1126831143_16073219055101n

Mutum-mutumin da ake sarrafawa daga nesa mai suna Cira 03_fororder_1126831143_16073219055331n

Mutum-mutumin da ake sarrafawa daga nesa mai suna Cira 03_fororder_1126831143_16073219056021n

Wannan mutum-mutumin da ake sarrafawa daga nesa mai suna Cira 03 kirar kasar Masar, yana iya ayyuka, kamar su gano yanayin zafin jiki, da gano “polymerase” sarkar (PCR) ta COVID-19, wanda zai iya rage hadarin kamuwa da cutar ga ma’aikatan lafiya. (Bilkisu)