logo

HAUSA

An rufe babban filin wasan kankara a kan tabkin Shichahai na gajeren lokaci domin COVID-19

2021-01-23 12:43:39 CRI

An rufe babban filin wasan kankara a kan tabkin Shichahai na gajeren lokaci domin COVID-19_fororder_1126994524_16109391218801n

An rufe babban filin wasan kankara a kan tabkin Shichahai na gajeren lokaci domin COVID-19_fororder_1126994524_16109391219361n

An rufe babban filin wasan kankara a kan tabkin Shichahai na gajeren lokaci domin COVID-19_fororder_1126994524_16109391219891n

Wannan ne babban filin wasan kankara a kan tabkin Shichahai dake birnin Beijing, wanda ya jawo hankalin jama’a da dama da suka zo yin wasan, amma domin magance yaduwar cutar COVID-19 a birnin, an rufe shi na gajeren lokaci.